An taba bulokin dinku daga kallon Whatsapp status? Wa kuka taba bulokin daga kallon Whatsapp status dinku? Me kuka fi son dorawa a kansa?
A yayin da Whatsapp Status ya zama ruwan dare gama duniya, mun yi duba kan abu shida game da shi.
A yayin da Whatsapp Status ya zama ruwan dare gama duniya, mun yi duba kan abu shida game da shi.
See translation
original sound - TRT Afrika Hausa
194 comments
You may like
Fadar White House ta ce an shirya tattaunawar ne saboda Shugaba Trump ya yi amannar cewa Æasashen Afirka suna da damarmakin kasuwanci da za su amfani Amurkawa da kuma kasashen. Shugabannin kasashen da Trump ya gayyata su ne: na Gabon da na Guinea-Bissau da na Liberia da na Mauritania da kuma shugaban Senegal.
trtafrikaha
1031
·9h ago Wataran ka tabani kaji hadisi wataran ka tabani kuma kaji tsiya⊠#abis_fulani #hausa #kano #nigeria
abis_fulani
32.6K
·2024-9-4#arewa__tiktok #viral #tiktoknepal #videoviral #arewa_ #viralvideo #arewa__tiktok #iral #fouryoupage #pyyyyyyyyyyyy #everyone #onthisday #froyou #jubylyrics
umar_a_jibrin
20.7K
·5-29Hukumar da ke kula da harkokin wutar lantarki a Nijeriya (NERC), wacce take karkashin ikon gwamnatin tarayya, ta ce zuwa yanzu jihohi bakwai sun karbi iko kacokan na harkokin sayar da wutar lantarki a jihohinsu, kamar yadda sabuwar dokar wutar lantarki wato Electricity Act 2023 ta tanada.
trtafrikaha
11K
·4d ago Akwai âyan Nijeriya da dama musamman a kafafen sada zumunta da suke iÆirarin cewa ana iya kuÉancewa a dare Éaya ta hanyar tarawa da sayar da ruwan da ke zuba daga naâurar AC da ke gida ko ofis. Wannan ya sa muka tuntuÉi wani masani kan ilimin sinadarai kan ko wannan iÆirarin da wasu suke yi gaskiya ne.
trtafrikaha
8024
·1w ago Wata gagarumar wutar daji ta auka wa yankin Ness Ziona da ke kusa da birnin Tel Aviv, inda ta babbake wasu gidaje lamarin da ya tilasta wa hukumomi kwashe mutane daga gidajensu, kamar yadda gidan rediyon Rundunar Sojin Isra'ila ya ruwaito ranar 26 ga watan Yuni
trtafrikaha
3846
·1w ago Ministan Babban Birnin Tarayyar Nijeriya Nyesom Wike da gwamnan Jihar Rivers da aka dakatar, Siminalayi Fubara, sun amince su yi aiki tare domin ci gaban Jihar. Æangarorin biyu sun ce daga yanzu babu saÉani a tsakaninsu bayan shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya sulhunta su. Wike da Fubara sun daÉe suna rikicin siyasa lamarin da ya kai ga sanya dokar ta-baci a Jihar ta Rivers tare da naÉa kamtoma domin tafiyar da harkokin Jihar zuwa watanni shida.
trtafrikaha
330
·1w ago Kasar Rasha ta sanya hannu kan yarjejeniyoyin karfafa huldar kasuwanci da tattalin arziki da kasar Mali a ranar Litinin din da ta gabata, kuma shugaba Vladimir Putin ya shaidawa shugaban kasar dake yammacin Afirka da ke ziyara a kasar cewa, akwai wasu fannoni na musamman da za a iya inganta hadin gwiwa. Kafar yada labaran Rasha ta ce Putin ya karbi bakuncin Kanar Assimi Goita a fadar Kremlin, inda su biyun suka yi magana na tsawon sa'o'i biyu. Kremlin ta ce daya daga cikin yarjejeniyoyin da Putin da Goita suka rattaba hannu kan hadin gwiwa a fannin makamashin nukiliya.
trtafrikaha
1279
·6-24Wani direba ya maÆale a gaban wata babbar mota da ta kusa faÉa wa rami daga kan wata gada da ta karye a Guizhou, China, a ranar 24 ga watan Yuni.
trtafrikaha
600
·6-24Mutumin da ya fi kowa arziki da aka taÉa yi a duniya ba hamshakin attajirin da ke da harkar Æere-Æere ko mai harkar mai ba ne ... Mansa Musa, sarkin Daular Mali a Æarni na 14, ana kallonsa a matsayin mafi arziki a tarihi. Musa ba wai mai arziki ba ne kawai ba - ya ma kafa wasu tarihai da dama. Ya mayar da Timbuktu cibiyar ilmantarwa, da kaddamar da masallatai da jami'o'i, ciki har da fitacciyar jami'ar Sankore. Ba wai kawai a hamshakin mai arziki ba ne, ya ma bayar da gudunmawa wajen ci-gaban al'adu da ilimi a Yammacin Afirka.
trtafrikaha
1170
·6-23Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya ce kiraye-kirayen da ake yi wa Iran ta koma tattaunawar diflomasiyya bai da wata maâana, inda ya ce Amurka ce ta yi maÆarÆashiya ga tattaunawar da ake yi a yanzu â farko ta hanyar ba Israâila damar kai hari kan tashoshin nukiliyar Iran sai kuma ita da kanta ta kai hari a yanzu
trtafrikaha
831
·6-22Tulsi Gabbard, wadda ita ce shugabar Hukumar LeÆen Asirin Amurka ta bayar da shaida a gaban Majalisar Dattawan Amurka cewa babu wata hujja da ke nuna cewa Iran na Æera makamin nukiliya, ga dai yadda Donald Trump ya yi watsi da batun nata a bainar jamaâa
trtafrikaha
322
·6-21Kun san jihohi biyar da suka fi saukin rayuwa a Nijeriya? Hukumar Kididdiga ta Nijeriya NBS ta ce an samu raguwa ta fuskar hauhawar farashin kayayyaki a watan Mayun bana, inda alÆaluman hauhawar farashin kayayyaki suka koma kaso 22.9 cikin 100, wato an samu sauÆi a watanni biyu a jere ke nan a Æasar.
trtafrikaha
17.1K
·6-19