Saukar farashin kayan abinci a Najeriya na cigaba da janyo cece kuce tsakanin manoman cikin gida, wadanda ke fargabar tafka asara biyo bayan sayen kayan noma da tsada. Shin mafitarsu ko kuwa ta yan kasa? #prices #kasuwa #manoma #nigeria #nigeriantiktok🇳🇬 #arewa__tiktok #hausatiktok #africa #africantiktok #77percent #dwafrikatok #fyp #foryoupage❤️❤️ #trendingvideo #breakingnews #@Muhammad Bello Dabai
See translation
original sound - DW Hausa
3291 comments
You may like
Am addicted to this song 🎧 #hausalyrics #hausasong #vairalvideo #arewatiktokers #lyrics_songs #pharteemah
pharteemahmass1
44.6K
·5-14Behind the scenes #zarabee #themaking #foryou #viralvideos #fyp #tag #love #hausa #arewa ##tiktok #trending #niger #music #shotfilm #hausamusic #soundviral #viral #phone #videos #funny
beutyzarahh
179.1K
·5-12Shugaban mulkin sojin Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tiani ya ce "rayuwarmu ba komai ba ce in dai ƙasarmu muke yi wa", yana mai ƙarawa da cewa ya kamata kowane ɗan kasa ya sa kishinta a zuciyarsa domin ganin ta samu ci gaban da za a yi alfahari da ita. Ya bayyana haka ne ranar Laraba a Yamai, bayan an rantsar da shi a matsayin shugaban riƙon ƙwarya na Nijar domin yin shekaru biyar a kan mulki. #nijar_tiktok #hausatiktok #arewa__tiktok
trtafrikaha
25.3K
·3-27A Nijar dai, ƙididdiga ta tabbatar da cewa kaso 80 cikin 100 na al’ummar ƙasar suna amfani da harshen Hausa. Sannan duk da zaman Faransanci harshen hukuma, ƙasa da kashi 20 na al’ummar Nijar ke aiki da shi.
trtafrikaha
54.9K
·4-9FMK Clothing Nig Ltd FMK Duniya Ce!! ta hada kai da Kasuwar Bello mun kawo muku atamfofinta masu zafi 🔥 🔥 SINOWAY ANKARA FARASHI - N4,000 Yadi 6 - 6 yards RUBBER ATAMPA 📌Kyauta za mu kai maka kaya Kano ko yaushe, sai Abuja, Kaduna da Zariya lokacin azumi. 📌 Za mu kawo muku kayanku har kofar gida kyauta a Kano. 📌 Idan kaya basuyi muku ba zamu maido muku kudinku Tura mana sako domin saka oda. Kasuwar Bello, Kasuwarku Ce!!!!
kasuwarbello
8779
·3-19Dabara Striped Shirts -3,500 each From 12pcs - 3000. 📌 Za mu kawo muku kayanku har kofar gida kyauta a Kano, Abuja, Zaria, garin Bauchi, Damaturu, garin Sokoto, garin Katsina, garin Kaduna, Daura, Azare, Birnin Kebbi, Dutse, Hadejia, Potiskum, Malumfashi, garin Gombe, Yola da Gusau. 📌 Idan kana Minna, Jos, Lafia za’ayi muku free delivery amma ba har gida ba, za’a karba gurin direba. 📌 Idan kana Maiduguri, za ka je wajen Agent dinmu ka karba. 📌 Idan kaya basuyi muku ba zamu maido muku kudinku. Kasuwar Bello, Kasuwarku Ce!!!! #hausa #arewa #nigeria #hausacomedy #kasuwa #danbello #kawumansur #kasuwarbello
kasuwarbello
20.1K
·4-29kannywoodkannywoodfans#kannywoodcelebritice#kannywoodvidiosfans#kannywoodexclusivevideos#kannywoodhausafilm#kannywoodfilmvidios#kannywoodhausa#kannywoodtiktokersfans#🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
bilkisuu.shema
34.6K
·5-24